8 thoughts on “Fina – Finan India (Madras)

 1. Ina alfahari da algaita duniyar fassara cikin harshen Hausa zallah nakuharkaulum kabeer kiru

  1. Algaitadubstudio101 November 24, 2018 — 8:17 pm

   Mungode sosai malam kabeer

 2. Anyi releasing a kafta ne?

  1. Algaitadubstudio101 November 26, 2018 — 1:02 pm

   A a ba a sake shi ba.

 3. umar lawan sulaiman November 26, 2018 — 3:25 am

  smiles t00 me suburbuda k0 masu kafce gaisuwar ban Girma Ga babban kamfanin fassarar hausa wanda Duk africa Shine add daya til0 allah Kar0 basira l0di l0di !!
  #ameen

  1. Algaitadubstudio101 November 26, 2018 — 1:03 pm

   Muna godiya. Allah ya saka da alkhairi.

 4. Mai yasa bana iya cire Fina Fina Ku?.

  1. Algaitadubstudio101 November 27, 2018 — 8:51 am

   Gaskiya da yake an sanya su ne don a kalla a nan, ba a sauke su ba. Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

search previous next tag category expand menu location phone mail time cart zoom edit close